Hukumomi a Saliyo sun umurci mutane su dakata a gidajensu na tsawon kwanaki uku a wannan watan.
Dangane da rade-radin da ake yi cewa cutar Ebola, ta bulla a jihar Kaduna, batun baida alamar kanshin gaskiya, ko kadan.
Shugaban kasa Obama ya isar da sako ga kasashen Afrika ta yamma a game da barkewar cutar Ebola, 2 ga Satumba, 2014
Kawo yanzu mutane hudu suka mutu sakamakon bullar cutar ebola tun daga lokacin da dan kasar Liberia ya shigo da ita kasar Najeriya
Ana daukan matakan da suka kamata wajen ganin cewa cutar ebola da ta kunno kai a Fatakwal bata bazu ba. Idan ba'a yi hakan ba lamarin ka iya jawo mummunar illa ga rayuwar jama'a da ma tattalin arziki.
Zulumin maniyyata aikin Hajin bana zai kwanta don fara bada itakardun biza.
Ma’aikatan ilmi a Najeriya sun nuna damuwarsu akan yanda gwabnatin ta kara wa yara ‘yan makaranta hutu domin fargabar yaduwar cutar Ebola a Najeriya.
Yayin da Najeriya ke samun yabo daga kasashen duniya akan hobbasan da tayi na ganin ta dakile yaduwar cutar ebola sai gashi a karon farko wani likita ya rasu amma ba a Legas ba inda cutar ta fara, a jihar Rivers sanadiyar cutar ta ebola.
Biyo bayan kamuwa cutar ebola da wani ma'aikacinta yayi hukumar kiwon lafiya ta duniya ta rufe daya daga cikin dakunan gwaje-gwajen cutar dake kasar Saliyau lamarin da ka iya jawo illa ga kokarin shawo kan cutar a yammacin Afirka
Domin Kari