Kusan shekaru biyu kennan da aka sace ‘yan makarantar mata ta garin Chibok, har yanzu babu labarin su
Mayakan Boko Haram da ke Najeriya na dada amfani da yara kanana wajen kai hare-haren kunar bakin wake, a cewar Asusun Yara na majalisar dinkin duniya.
Malam Garba Shehu yace abin yana da daure kai domin hoton yarin yar ya nuna cewa yarinyar bata wuce shekaru tara zuwa goma sha daya
A Ranar Mata Ta Duniya VOA Ta Tattauna Da Aisha Yusuf Kan 'Yan Matan Chibok
Makon da ya shige shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kafa kwamiti da nufin neman matakan nemo ‘yammatan Chibok da ya kara jadada cewa, kawo yanzu gwamnati bata san inda suke ba.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu damar ganawa da wasu daga cikin iyayen 'yan matan chibok.
Kungiyar nan mai kokarin ganin an dawo da yan matan Chibok su 219 sunce yanzu ‘Yan matan sun kwashe kwanaki 625 ba tare da gwamnati ta gano inda suke ba, abinda kungiyar tace wannan alama ce ta gazawa daga gwamnati.
Domin Kari