A Ranar Mata Ta Duniya VOA Ta Tattauna Da Aisha Yusuf Kan 'Yan Matan Chibok
Makon da ya shige shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kafa kwamiti da nufin neman matakan nemo ‘yammatan Chibok da ya kara jadada cewa, kawo yanzu gwamnati bata san inda suke ba.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu damar ganawa da wasu daga cikin iyayen 'yan matan chibok.
Kungiyar nan mai kokarin ganin an dawo da yan matan Chibok su 219 sunce yanzu ‘Yan matan sun kwashe kwanaki 625 ba tare da gwamnati ta gano inda suke ba, abinda kungiyar tace wannan alama ce ta gazawa daga gwamnati.
'Yar majalisar dattawan Amurka Frederica Wilson 'yar jam'iyar Democrats ta Amurka kuma 'yar gwagwarmayar ganin an dawo da 'yan matan cibok.
Larabannan ne masu fafutukar gani an ceto daliban Chibok suka kai ziyara fadar shugaban Najeriya inda suka gana Shugaba Muhammadu Buhari.
Shugaba Buhari Ya Gana da Masu Hankoron Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok
Domin Kari