Shugaba Buhari da Mataimakinsa sun gana da kungiyar dake hankoron ganin an sako 'yan matan Chibok wato Bring Back Our Girls
Shugaba Buhari Ya Gana da Masu Hankoron Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok
Shugaba Buhari Ya Gana da Masu Hankoron Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok

1
Shugaba Buhari ya gana da yan kungiyar Bring Back Our Girls.

2
Shugaba Buhari da Oby Ezekwesili shugabar "Bring Back Our Girls".

3
Shugaba Buhari ya mikawa Hauwa Abubakar hannunsa a ganawarsa da kungiyar Bring Back Our Girls.

4
Wata uwa da 'yarta na cikin wadanda aka sace tana kwalla.