Yayin da kafofin labaru na Najeriya da na waje suke cewa wasu 'yan bindiga sun sace wasu matan Fulani a wata rugarsu dake kusa da Chibok, kwamishanan ;yansandan jihar Borno ya musanta rahoton
Alhakin Kwato 'Yan Mata na Gwamnatin Najeriya ne
Biyo bayan kawar da hana zaman durshen matsawa gwamnati ceto yaran Chibok da babban sifeton 'yan sanadan Najeriya yayi yanzu kungiyoyin dake zaman sun koma gadan gadan.
Iyayen 'yan matan da ake rike da su a Najeriya da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace sun taru a Legas ranar Alhamis inda wata kungiyar fararen hula da wani dan majalisar dokokin kasar Amurka suka basu goyon baya. Boko Haram kungiyar 'yan gwagwarmaya da take fafitikar kirkiro daular Islama ta sace'yan mata 276 daga makaranta a garin Chibok ranar Afirilu 14,2014.
Yayin da al'ummar Najeriya suka sa ido su ga yadda gwamnatin kasar zata kubutarda yaran Chibok, gwamnatin ta fito tace tana samun nasara ta samun bayanai akan kokarin da ake yi na kubuto da yaran.
Za'a ci gaba da zanga-zanga a Abuja inji daya daga cikin masu gudanar da zanga-zangar Hadiza Bala.
Za'a ci gaba da zanga-zanga a Abuja inji daya daga cikin masu gudanar da zanga-zangar Hadiza Bala
Ana iya yin zanga-zanga kan ‘yan makaratar matan Chibok da aka sace.
Kungiyar ‘yan arewacin Najeriya, Zumunta ta gudanar da zanga-zangar kira ga gwamnatin Najeriya ta nemo daliban Chibok, a gaban ofishin jakadancin Najeriya, dake Washington D.C., Mayu 31, 2014.
Anyi zanga-zangar lumana a gaban ofishin jakadanshin Najeriya dake birnin Washington, D.C.
Ana zargi cewa masu goyon bayan Jonathan sun rabawa wasu mata Naira 1.000 daya-daya domin kawo cikas ga zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace, a Abuja. Daya daga cikin irin wadannan matan ta kowa da abin da ya samu amma ita kudin mota ne kawai.
Domin Kari