Filani da Berom sun dade suna kai ma juna hari a jihar Filato kuma sun sha yin alkawarin kawar da sabanin dake tsakaninsu. Watakila lokaci yayi yanzu da zasu kaiga daidaituwa.
Rikicin Filani da Tivabe da ya ki ci ya ki cincewa ya fara yaduwa zuwa jihar Taraba inda kabilun biyu ke farma juna.
Bayan fadan da ya sake aukuwa tsakanin Tiv da Filani a jihar Benue an zargi gwamnatin jihar da korar duk ilahirin Filani dake cikin jihar zargin da yanzu gwamnatin ta musanta
Sabon ministan tsaro na Nigeria General Aliyu Gusau ya maida murtani ga rahottanin cewa yayi murabus
Dubban mutanen Nigeria da masifar tashin hankalin ‘yan Boko Haram ta gallaba na ta kwarara zuwa cikin Junhuriyar Nijer don neman mafaka.
Sojojin Najeriya na cigaba da fafatawa da 'yan Boko Haram inda suna kashe wasu da kuma cafke wasu
Mazauna Maiduguri fadar jihar Barno sun koka kan mawuyacin halin rayuwa da suka fada, saboda yadda matsalolin tsaro suka takura komi.
A wani sabon yunkuri domin kawo karshen ta'adancin a arewa maso gabas sojojin Najeriya sun kai samamen bazata kan sansanonin kungiyar Boko Haram
Yan sanda da sojoji sun bazama cikin daji domin neman wadanda suka kai hari ga garin Fota a jihar Adamawa.
Alamu na nunawa kungiyar Boko Haram ta sake salo wurin kai hare-hare yayin da ta sake kai hari a jihar Adamawa
Mahaifin yarinyar ya furta da bakinsa cewa lallai yana kwanciya da ita, da ma yayarta, yana mai cewa wani boka ne ya sanya shi yin hakan domin ya zamo mai kudi
Kwamitin da gwamnatin Yobe ta kafa ya gano cewa wasu daliban daga cikin wadanda aka hyi ta nema konewa suka yi, kuma an yi barna mai yawa a makarantar
Domin Kari