Baale Bayo Akinsola yace nadin sarautun da aka yi ma wasu shugabannin Arewa, yunkuri ne na karfafa zumunci a tsakanin Yarbawa da 'yan asalin Arewa.
Ganin yanda alamuran tsaro ke daukan sabon salo a jihohin Borno da Yobe da Adamawa,dukansu suna cikin doka ta baci.
'Yan gudun hijira daga jihar Borno fiye da dubu goma sun kwarara zuwa jihar Gombe domin neman mafaka.
Kungiyar malaman makaranta reshen jihar Adamawa ta koka da yadda a'yanbindiga ke shiga makarantu suna hallaka dalibai
An Yi Taron Zaman Lafiya Tsakanin Al'ummomi a Jihar Gombe a wani kokari na hada kawunan alummomi masu banbancin yare da addini.
Hare-haren da kungiyar Boko Haram ke kaiwa a jihar Borno ba dare ba rana sun jefa rayuwar jama'ar jihar cikin mawuyacin hali.
Tabarbarewar tattalin arzikin jihohin arewa-maso-gabashin Nigeria ya tilastawa gwamnonin jihohin neman mafita.
An gudanar da addu'a ta musamman (Alqunut) a Abuja domin rokon Allah Ya kawo karshen kashe-kashen da 'yan Boko Haram ke yi a arewacin Najeriya
Al'ummar jihar Borno sun shiga wani hali na mawuyacin rayuwa sibili da yawan hare-hare da 'yan tsagera ke kaiwa ba dare ba rana a koina har ma da wuraren ibada.
Gwamna Wamako na jihar Sokoto ya soki gwamnatin tarayya da shirya shagulgula kan cika shekara dari da kafa kasar yayin da 'yanbindiga ke kashe mutanenta.
A bayan da mutane suka taru domin taimakawa wadanda bam na farko ya rutsa da su, sai na biyun ya tashi ya hallaka, ya raunata wadanda suka je taimako.
Kyaftin Ja’afaru Nuru na birged ta 23 ta sojojin Najeriya dake Yola, yace bay a da masaniyar wani hari ta sama da ya kasha fararen hula.
Domin Kari