Zaman da za a yi da iyayen 'yan matan chibok.
Mukaddashi gwamnan jihar, Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, yayi alkawari maido da ‘yayan jamiyar PDP da aka sace zuwa wata jamiya.
Kawo yanzu 'yanbindiga sun kai hari akan garin Damboa har sau biyar. Na baya bayan nan ya fi muni inda suka yashe garin gaba daya bayan sun kashe na kashewa ba tare da barin komi ba hatta kasuwar garin.
A gonakin bayan garin karamar hukumar ta Ibbi maharan ke labewa su na harbin duk wanda suka hanga
Madugun tawagar Wazirin Katsina ya ce kwamitin ya kashe Naira miliyan dubu biyar don taimakawa wadanda bala'in ambaliyar ruwa ya rutsa da su
Takaddamar da ta shiga tsakanin ‘yan rajin dawo da ‘yan matan Chibok da gwamnatin Najeriya,
Shugaba Goodluck Jonathan ya mikawa majalisun kasar wasikar neman izinin ciwo bashi daga waje domin baiwa jami'an tsaro horo da kayan aiki yadda zasu iya yakar ta'adanci
A firar da yayi da wakilin Muryar Amurka gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha ya musanta batun yiwa 'yan asalin arewa dake jiharsa rajistan samun katin zama a jihar.
A wani jawabi da ta yi kwamishaniyar shari'ar jihar Borno Hajiya Mero Lawan ta kira 'yan kungiyar Boko Haram da su yiwa Allah su yafe du abun da aka yi masu su hakura
Jama'ar jihar Nasarawa basu gamsu da matakin 'yan majalisar jihar ba
Mataimakin Gwamnan Jihar Adamawa Yace Bai Ajiye Aiki ba.
Jiya a babban birnin tarayyar Najeriya shugaban kasar ya kafa wani kwamiti a karkashin Janaral T.Y. Danjuma da zai kula da asusu na musamman da zai tallafawa wadanda rikicin arewa maso gabas ya shafa.
Domin Kari