Hukumomin tsaron a jiharTaraba sun tabbatar da adadin wadanda aka kashe
Gwamnatin jihar Nasarwa, ta bayana matakin da wasu ‘yan majalisar.
A wani lamarin da har yanzu babu tabbas kan ko menene ke faruwa, ana ta jin karar harbe-harben bindigogi a Potiskum dake Jihar Yobe.
Mukaddashi gwamna jihar Adamawa, yace zai binciki gwamnatin, Murtala Nyako.
Wata ‘yar kunar bakin wake ta kai hari harabar kwalejin fasaha ta Kano.
An yi zanga-zanga a wurare da yawa wadanda suka hada da birnin tarayya Abuja, Kano, sudan.
Yayin da hankula suka fara kwantawa biyo bayan hare-haren da 'yanbindiga suka kai akan kauyukan wasu kananan hukumomi, sarakunan jihar Adamawa sun gana da mukaddashin gwamnan jihar.
An gama hidimar sallah lafiya kuma komai ya koma daida kamar da.
Rahotanni daga jihar Adamawa na nuni da cewa wasu kauyukan kananan hukumomin Gombi da Madagali da Hong sun kwana 'yanbindiga na kai masu hare-hare.
Rahotanni daga Najeriya na fadin cewa sojoji sun bude wuta a kan masu gangamin Ranar Qudus a Zaria.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Janaral Ibrahim Babangida ko IBB yayi allawadai da harin da aka kaiwa tsohon shugaban kasar Janaral Muhammed Buhari da kuma Shaikh Dahiru Bauchi a garin Kaduna.
Domin Kari