Bayan da sojojin Najeriya suka sake kwace garin Damboa dake kudancin Borno daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram dattawan garin sun kira gwamnatoci da su sake gina masu muhallansu da 'yan kungiyar suka kone
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA ta tabbatar da cewa daruruwan mutane daga Gwoza da kewaye ke gudun hijira
Jihohin Borno da Adamawa da Yobe dukansu a arewa maso gabas dake cikin dokar ta baci suna fama da munanan hare-hare daga kungiyar Boko Haram.
Shahararrun malaman addinin Musulunci da attajirai musulmai su ne suke da gagarumin gudunmawar da zasu bayar kuma a sauraresu.
Kare jini, biri jinni da dakarun Najeriya keyi da ‘yan ta’adda a tarihi, wanda ya kaiga nasarar dawo da zaman lafiya a Saliyo.
Hukumomi a jihar Taraba sun tabbatar da kashe mutane fiye da goma a Ibi tare da sace wasu 'yansanda biyu da mata da yara da jirgin ruwan kwale-kwale da suke ciki
Ana zaton maganar tsaro a Najeriya ita ce zata zama kan gaba a tattaunawar shugabannin Afirka da gwamnatin Amurka.
Yayin da yake zantawa da wakilin Muryar Amurka Mataimakin Jakadan Najeriya a Amurka mai kula da yankin New York yace kwace jama'a daga sarakunan gargajiya ya haddasa rashin tsaro domin basu san mutanen dake yankunansu ba.
Akasarin hare-haren ‘yan bindiga ne da tashe-tashen hankula ne ke raba su da gidajen su
Hukumomin tsaro a jihar Bauchi sun tabbatar da kisan mutane uku da wasu 'yanbindiga suka yi a garin Soro dake cikin karamar hukumar Ganjuwa jihar Bauchi
Domin Kari