Gwamnatin Kamaru na iya kokarinta ta hanyar jaddada tsaro akan iyakokinta da Najeriya.
Ana zargin gwamanan jihar Borno da sa hannu a kungiyar 'yan Boko Haram.
Tsohon hafsan hafsoshin rundunar sojin Najeriya Janaral Abdulrahaman Bello Dambazau yace matsalar tsaro a Najeriya ta sha karfin kasar sai dai da taron dangi za'a iya dakileta.
Sheidun gani da ido da wasu shugabannin yankin Wukari sun tabbatar da cewa adadin wadanda aka kashe na karuwa fiye da abun da mahukunta ke bayarwa.
Taron masu ruwa da tsaki na jihar Nasarawa domin tattaunawa akan harkokin tsaro ya umurci gwamnatin jihar ta aiwatar da rahotanni da gwamnatocin baya suka yi domin a hukunta duk wani da aka samu da laifi a kashe-kashen jama'a a jihar.
A jihar Bauchi 'yanbindiga sun zafafa kai hare-hare a cikin gari da kewayen garin Bauchi fadar gwamnatin jihar.
Ana Cikin Zaman dar-dar a Wukari Biyo Bayan Sabon Rikici
Kusan kwana hudu kennan tun fitowar zargi kan masu tallafawa Boko Haram.
Wani sojan Najeriya dake bakin daga a kusa da Gwoza, kuma daya daga cikin sojojin da suka tsallaka zuwa Kamaru bayan kazamin fada da 'yan ta'addar Boko Haram.
Wani sojan Najeriya dake bakin daga a yaki da kungiyar Boko Haram, yace abubuwan da wani bature dan kasar Australiya ya yi zargi game da cewa akwai hannun tsohon babban hafsan sojan kasa na Najeriya.
Domin Kari