Wata hadakar kungiyar mata ta gudanar da gangami a birnin tarayya Abuja na Najeriya, da nufin hada kan ‘yan siyasa da magidanta da matasa da kuma mata, kan illar bangar siyasa da kuma tada hankali lokacin da kuma bayan zabe.
Kwamitin da gwamnan jahar Pilato Simon Lalong ya kafa domin maida ‘yan gudun hijirar jahar zuwa garuruwansu na asali ya mika rahoto.
A Yau Talata ne 2 ga watan Oktoba, 2018, Matar Shugaban Kasar Amurka Malania Trump ta isa kasar Ghana a cikin ziyarar da take a wasu kasashen Afirka.
Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Nada Alkalin Babbar Kotun Amurka
Shugaba Muhammadu Buhari yayin da yake jawabi a taron majalisar dinkin duniya da ake gudanarwa a birnin New York, na kasar Amurka.
Hotuna daga sassan duniya dabam dabam kan abubuwan dake faruwa a wasu kasashe.
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma ''ECOWAS'' ta shirya taron bita domin wayar da kan ma'aikatan bankuna da cibiyoyin kudi kai akan hanyoyin hana hallata kudaden haram a yankin da ma duniya baki dayan ta.
Domin Kari