Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Atiku Abubakar, ya kai ziyara a Amurka inda ya gana da wadansu ‘yan majalisar dokokin kasar, yayin da a yau kuma ya kai wata ziyara ta musamman a ma’aikatar harkokin wajen Amurka da kuma Sashen Hausa na Muryar Amurka Ta VOA.
Hotunan Ziyarar Dan Takarar Shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Atiku Abubakar A Muryar Amurka VOA

1
Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Alh Atiku Abubakar taare da shugabanin Muryar Amurka, Janairu 18, 2019

2
Darektan Reshen Afirka Negussie Mengesha tare da Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Alh Atiku Abubakar tare da wasu shugabanin Muryar Amurka, Janairu 18, 2019

3
Bukula Saraki tare da Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Alh Atiku Abubakar tare da wasu shugabanin Muryar Amurka, Janairu 18, 2019

4
Alhaji Aliyu Mustapha Sokoto Tare da Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Alh Atiku Abubakar, Janairu 18, 2019
Facebook Forum