Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, ya yi wani zaman jin bahasi da jami’an ma’aikatar harkokin wajen Amurka da kuma na hukumar Amurka da ke ayyukan raya kasashen waje ta USAID Akan zaben Najeriya na 2019 da ke tafe.
Kwamitin Da Ke Kula Da Harkokin Kasashen Waje A Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Zaman Jin Bahasi Kan Zaben Najeriya Na 2019 Da Ke Tafe

1
Dan majalisar wakilai Chris Smith mai wakiltar jihar New Jersey, da Jakada Tibor P. Nagy Tare da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka. Disemba 13, 2018

2
Jakada Tibor P. Nagy Tare da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018

3
Sanata Bukolu Saraki da wasu sanatoci da kuma Jakada Tibor P. Nagy, Tare da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018

4
Tawagar 'yan Najeriya tare da Jakada Tibor P. Nagy, da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018
Facebook Forum