Shugaba Muhammadu Buhari A Zauren Taron Kolin Tarayyar Afirka
Hotuna daga Zauren taron kolin kasashe masu makwabtaka da tabkin Chadi a Abuja.
Honorable Yakubu Dogara ya dauki rantsuwar kama aiki a Majalisar Wakilai, sannan Bukola Saraki ya dauki rantsuwar kama aiki a matsayin Shugaban Majalisar Dattijai na 8, Yuni 9, 2015.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana hallartar taron kasashe da suka fi karfin tattalin arziki a duniya, wato G7. Ana wannan taro a birnin Munich dake kasar Jamus. Litinin, 8 Yuni 2015.
Gidan mai yayi bindiga ya kashe mutane da yawa a Ghana.
Wadannan hatouna na nuna kadan daga cikin rayuwar mashahurin shugaba a fannin kwallon kafa na duniya Sepp Blatter.
Hotunan kunar bakin wake da wasu da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai kan wata kasuwa a Maiduguri babban birnin jihar Borno dake arewa mas gabashin Najeriya.
Hotunan Barnar Rokokin Boko Haram A Maiduguri
An Rantsar Da Muhammadu Buhari
Domin Kari