Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana hallartar taron kasashe da suka fi karfin tattalin arziki a duniya, wato G7. Ana wannan taro a birnin Munich dake kasar Jamus. Litinin, 8 Yuni 2015.
Shugaba Buhari a Taron G7
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana hallartar taron kasashe da suka fi karfin tattalin arziki a duniya, wato G7. Ana wannan taro a birnin Munich dake kasar Jamus. Litinin, 8 Yuni 2015.

1
Angela Markel Shugabar Gwamnatin Jamus da Shugaba Buhari a Taron G7, Munich, Yuni 8, 2015.

2
Shugaba Buhari a Taron G7

3
Shugaba Buhari a Taron G7

4
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Firayim Ministan Britaniya David Cameron a Taron G7, Munich, Yuni 8, 2015.