Suicide Bomb Attack at a Market in Maiduguri, June 2, 2015
Harin Kunar Bakin Wake a Wata Kasuwa dake Maiduguri, ranar 2 ga watan Yuni 2015
Hotunan kunar bakin wake da wasu da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai kan wata kasuwa a Maiduguri babban birnin jihar Borno dake arewa mas gabashin Najeriya.

1
Harin kunar bakin wake a wata kasuwa dake Maiduguri, ranar 2 ga watan Yuni 2015.

2
Harin kunar bakin wake a wata kasuwa dake Maiduguri, ranar 2 ga watan Yuni 2015.

3
Shugaba Muhammadu Buhari, ranar 2 ga watan Yuni 2015.

4
Harin kunar bakin wake a wata kasuwa dake Maiduguri, ranar 2 ga watan Yuni 2015.