Mutan Najeriya na haramar bukukuwan rantsar da Shugaban Kasa, Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, Mayu 28, 2015.
Jama'ar Najeriya na fama da matsalar rashin mai, saboda yajin aikin ma'aikatan man fetur wanda aka kawo karshensa a baya-bayannan. Sai da ya zuwa yanzu, babu mai a gidajen mai.
An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa.
Shugaban Kasar Najeriya Mai Jiran Gado Muhammadu Buhari da MInistan Birtaniya David Cameron a London.
Afuwa ga 'yan gungiyar Boko Haram.
Kungiyar ISIS tayi ikirarin cafke birnin Ramadi dake da tazarar kilomita 125 daga babban birnin Baghdad fadar gwamnatin Iraqi.
Kowane dan adam da bukin zuciyar shi, wani matashi Usman Yari, ya bayyanar da kaunarsa a fili da yake ma kasar Amurka.
'Yan gudun hijira da kuma sojoji kusa da Maiduguri.
Shugaban kasar Najeriya mai jiran gado Muhammadu Buhari, yayi Magana da ‘Yan Jarida Alokacin ziyarar tsohon Faras MInistan Birtaniya Tony Blair A Abuja, Nigeriya, Mayu 13, 2015.
A kasar Burundi masu zanga zanga.
Najeriya 'yan gudun hijira a Nijar.
Domin Kari