Mata Na Kwalliyar Bukin Sallah Ranar Jajiberi.
Sabon Koch Din Kungiyar 'Yan Wassan Kwallon Kafa Ta Najeriya Sunday Oliseh
Manyan kasashen duniya sun cimma yarjejenia da Iran wadda zata takaita shirin makaman nukiliyar ita Iran din don neman sassucin takunkuman tattalin arziki da aka sa mata, abinda kuma ya kawo karshen zaman da aka kwashe shekaru goma ana shawarwari masu zafi.
A bayan tafiyar tsawon shekaru 9, talata da karfe 12:49pm agogon Najeriya ne kumbon "New Horizons" zai kusanci duniyar Pluto.
A bayan gangamin shekara da shekaru, yau jumma'a 10 Yuli, 2015 an cire tutar nan ta 'yan aware, ta jihohin da suka nemi ballewa daga Amurka a lokacin yakin basasa, kuma tutar da ta zamo alamar 'yan wariyar launin fata da daukar bakar fata a zaman bayi.
Shugaba Buhari Ya Gana da Masu Hankoron Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok
Rundunar sojojin Najeriya ta saki mutane 180 wadanda ta tsare har na tsawon shekaru 2 bisa zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne. Wadanda aka sako litinin a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, sun hada da mazaje da mata dauke da jarirai da yara kanana.
Nunin Sabbin Kayan Yayi a Legas
Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci
Hotunan AZumin Ramadan Daga Sassa Dabam-Dabam Na Duniya
Domin Kari