A bayan gangamin shekara da shekaru, yau jumma'a 10 Yuli, 2015 an cire tutar nan ta 'yan aware, ta jihohin da suka nemi ballewa daga Amurka a lokacin yakin basasa, kuma tutar da ta zamo alamar 'yan wariyar launin fata da daukar bakar fata a zaman bayi.
An Cire Tutar 'Yan Aware Na Amurka Daga Ginin majalisar Dokokin Jihar Carolina Ta Kudu

1
A bayan gangamin shekara da shekaru, yau jumma'a 10 Yuli, 2015 an cire tutar nan ta 'yan aware, ta jihohin da suka nemi ballewa daga Amurka a lokacin yakin basasa, kuma tutar da ta zamo alamar 'yan wariyar launin fata da daukar bakar fata a zaman bayi.

2

3
Tutar 'Yan Aware

4