'Yar majalisar dattawan Amurka Frederica Wilson 'yar jam'iyar Democrats ta Amurka kuma 'yar gwagwarmayar ganin an dawo da 'yan matan cibok.
Justice for Cecil
Matashi dan shekara goma sha biyar mai sana'ar dinki.
Ina tallar zogala da albasa amma ina son ilimin boko.
Kadan daga cikin hotunan shugaban Najeriya Muhammad Buhari akan ziyarsa zuwa nan Amurka inda ya gana da shugaban Amurka Barack Obama da wasu kusoshin gwamnatin Amurka da shugabannin masana'antu.
Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaba Barack Obama A Ofishin Shugaban Amurka Da Ake Kira Oval Office A Fadar White House
Shugaba Barack Obama na Amurka yana ganawa da shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a ofishinsa dake cikin fadar White House, Litinin 20 Yuli, 2015.
Hotunan Sallar Azumi Daga Najeriya Da Wasu Kasashen Duniya
Domin Kari