Manyan baki da masana a ciki da wajen gwamnatin Amurka su na ci gaba da yin kyakkyawar marhabin ma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin Washington, DC
Shugaba Muhammadu Buhari Yana Ci Gaba da Samun Kyakkyawar Tarba A Washington

1
Shugaba Muhammadu Buhari tare da masani kan harkokin Najeriya, John Padden, a masaukin Blair House, Lahadi, 19 Yuli 2015

2
President Donald Trump delivers a speech to the Arab Islamic American Summit, at the King Abdulaziz Conference Center, May 21, 2017, in Riyadh.

3
Shugaba Muhammadu Buhari tare da tsohuwar sakatariyar harkokin wajen Amurka, Madeline Albright, a masaukinsa na Blair House dake jikin fadar White House a Washington, Lahadi 19 Yuli, 2015

4
Shugaba Muhammadu Buhari tare da masani kan harkokin Najeriya, John Padden, da wasu bakin, a masaukin Blair House, Lahadi, 19 Yuli 2015