Gwamnan jihar Plato ya yi bukin Sallar layya a Daura tare da shugaba Muhammadu Buhari inda ya yi kira da a zauna lafiya domin ci gaban kasa.
Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya masu kula da harkar cimaka da suka hada da WFP da FAO da IFAD sun amince zasu tallafawa jamhuriyar Nijar da Dala Biliyan 1.2 da kasar ke bukata, domin gudanar da aiyukan raya karkara a tsawon shekaru uku masu zuwa.
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo da ma’aikatan kamfanin kimiyya da fasaha na NetDragon bayan da suka kai masa ziyara inda shugaban kamfanin Mr Dejian Liu, ya jagoranci ziyarar a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Zamfara inda ya kaddamar da wasu ayyuka
An karama matar shugaban kasa Aisha Muhamadu Buhari da digirin girmamawa a jami'ar Asan dake Korea Ta Kudu.
Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbanjo ya kai ziyara sansanin tashar jirgen ruwa da ake sauke kaya da ake cewa LADOL free zone, inda ya zagaya ya duba kayayyakin aikin dake sansanin a .Apapa, jihar Lagos
Hotunan Izreal Zakari Galadima tare da Gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima, wanda ya samu maki mafi girma a sakamakon jarabawar JAMB a shekarar 2018, da dalibai ke rubutawa kafin su samu su shiga jami'a
Hotunan gidajen da suka ruguje a wani kauye dake kewayen Yamai a Jamhuriyar Nijer sakamakon ambaliyar ruwa.
Shugaban hukumar zaben kasa INEC, Prof. Mahmood Yakubu ya gana da Kwamitin shugabani da daraktocin hukumomin zaben jihohin Najeriya NCC, kan yadda za'a fitar da sakamakon zabe bayan zabe ta hanyar amfani da na'urar kwamfuta.
Domin Kari