Gwamnatin Tarayyar Najariya ta kaddamar da wani shirin tantance dakukan binciken kwakwa da kuma tara bayanai kan cutar kanjamau
Najeriya zata magance yaduwar kwayar cutar shan inna kafin karshen shekara ta dubu biyu da goma sha uku
Najeriya tana kan hanyar samun maganin rigakafin zazzabin cizon sauro mai arha.
Rahoton hukumar lafiya ta duniya na nuni da cewa, an sami raguwar mutuwa da zazzabin cizon sauro a shekara ta dubu biyu da goma.
Zazzabin cizon sauro na kisa fiye da yadda aka zata
Wani bincike da aka gudanar a baya bayan nan na nuni da cewa yaran da aka shayar da nonon uwa sun fi basira
Hukumar lafiya ta yi kiyasin cewa, kashi tamanin da biyar na masu mutuwa da zazzabin cizon sauro kananan yara ne.
An bada tallafin dala miliyan 750 domin yaki da kanjamu da zazzabin cizon sauro da tarin fuka
An yi kiyasin cewa, kimanin mutane dubu bakwai ne ke fama da nau’in cutar tarin fuka da baya jin magani
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya dauki nauyin wani shirin lafiya da nufin rage mutuwar mata masu ciki
Rahoton ayyukan lafiya a Najeriya na shekara ta 2011 na nuni da cewa an sami karuwar yaduwar ciwon shan inna a kasar.
Domin Kari