Bincike ya nuna cewa mutane 70 ne suka yi chudanya da bakon da ya shigo da cutar.
Gwamnatin Jihar Legas ta karyata jita-jitar da ke yaduwa mai cewa Likitan nan da ta kamu da cutar zazzabin Ebola ta rasu.
Yawan mutanen da suka mutu a sanadin annobar cutar Ebola da ta bulla a Afirka ta Yamma ya karu zuwa kusan 900.
Liberiya ta ce zata sanya 'yan sanda su na yin rakiya ma ma'aikatan kiwon lafiya.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Gombe zata yiwa yaran dake sansanin 'yan gudun hijira da suka fito daga karamar hukumar Damboa ta jihar Borno allurar rigakafin cutar shan inna da wasu cututukan.
Jami'an Najeriya sun ce wani mutumin da ya mutu yau jumma'a yana dauke da kwayar cutar nan ta lahira-kusa, Ebola.
An samu barkewar cutar amai da gudawa, ko kuma “Cholera” a turance, a Jihar Bauci.
HukumaKiwon Lafiya ta Duniya, ke Daukar Nauyin Taron
Anyiwa fiye da yara dari biyu da suka kamu da cutar polio fida
Yajin aikin Likitoci ya jefa harkokin kiwon Lafiyar cikin tagayyara.
Cutar ana iya kamuwa da ita da cudanya da wanda ya harbu da ita.
Wannan cuta masana suka ce sakacin hukumomin kasar Saudiyya ce ta sa cutar ta yadu.
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.