Gwamnatin tarayya ta amince da kashe karin dala miliyan dari kowacce shekara domin yaki da kwayar cutar kanjamau da take nema ta zama annoba a kasar.
Kwararru sun bayyana hanyoyin rage kitsen jiki da yake haifar da hawan jini
Kwarru sun bayyana cewar cutar kansar nono na karuwa tsakanin matan Nijeriya. Bisa ga cewar masana, daya daga cikin mata takwas na da hatsarin kamuwa da cutar a tsawon rayuwa.
Asusun UNICEF yace, Najeriya bata sami cin gaba ba sosai a fannin shawo man mace macen kananan yara.
Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun tashi tsaye haikan wajen wayar da kan al’umma a kan hanyoyin da za a bi wajen kawo karshen yawaitar mace-macen mata da kananan yara yayin haihuwa
Wata kungiyar dake kula da lafiyar al’umma tace, yana yiwuwa kimanin mutane miliyan dari biyar su kamu da ciwon suga a cikin shekaru goma masu zuwa
Cibiyoyin kiwon lafiya da bunkasa kasa na duniya sun tsaida shawarar hada hannu a yaki da cutar kanjamau
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana wani sabon shirin hana ci gaba da yada kwayar cutar HIV
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, ana ci gaba da samun raguwar mutuwar al’umma ta dalilin kamuwa da zazzabin cizon sauro tun daga shekara ta dubu biyu, watau shekaru goma sha uku yanzu
Muryar Amurka da Hukumar raya kasashe masu tasowa ta Amurka sun kaddamar da shirin yaki da zazzabin cizon sauro a jahar Bauchi
Taron kolin shugabannin kasashen nahiyar Afrika da aka yi a birnin tarayyar Abuja kan yaki da tarin fuka da zazzabin cizon sauro da ake kira Abuja+12, ya amince da amfani da hodar DDT
Gwamnatin tarayyar Najeriya tace tana shirin yin wani shirin rigakafi ga mutane tsakanin shekaru goma sha biyar zuwa sama.a kasa baki daya a kokarinta na rage yada cutar kanjamau a kasar
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.