Masana sun bayyana cewa daya daga cikin hatsarorin da mata suke fuskanta da ya hafi rayuwarsu shine yawan haihuwa.
Gwamnan Jihar Niger, Dr Mu’azu Babangida Aliyu, ya umurci shugabannin kananan hukumomin da suke kan iyaka da wadansu jihojin tarayya su karfafa yin allurar rigakafi domin kiyaye yaduwar kwayar cutar shan inna daga jiha zuwa jiha.
An gudanar da ranar shayar da jarirai da nonon uwa na wannan shekarar a jihar kano a wani yunkuri na zaburar da iyaye muhimmancin shayar da yara da nonon uwa.
Kwamishinar lafiya ta Borno, Dr. Salma Anas-Kolo, ta ce rikicin Boko Haram shi ne babban dalilin da yasa jihar ta fi kowacce samun wadanda suka kamu da Polio
Masanan kiwon lafiya sun bukaci a rika yiwa mata masu ciki gwajin cutar HIV domin hana yada kwayar cutar daga uwa zuwa ‘ya’ya.
A babban asibitin, Bauchi na Urban Maternity aka kaddamar da bikin Makon shayarwar Na Duniya
Masu bincike sun ce sun gano shaidar da ta goyi bayan binciken da aka yi a lokacin baya cewa motsa jiki yana rage alamun ciwon da tsananin bacin rai ke sawa.
An kaddamar da sabon zagayen aikin rigakafin cutar Polio na wannan watan a fadin jihar bauchi tare da tallafin hukumomin lafiya na duniya
Gwamnatin tarayya ta amince da kashe karin dala miliyan dari kowacce shekara domin yaki da kwayar cutar kanjamau da take nema ta zama annoba a kasar.
Kwararru sun bayyana hanyoyin rage kitsen jiki da yake haifar da hawan jini
Kwarru sun bayyana cewar cutar kansar nono na karuwa tsakanin matan Nijeriya. Bisa ga cewar masana, daya daga cikin mata takwas na da hatsarin kamuwa da cutar a tsawon rayuwa.
Asusun UNICEF yace, Najeriya bata sami cin gaba ba sosai a fannin shawo man mace macen kananan yara.
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.