Ministan harkokin Kudi na Ghana, Ken Ofori-Atta, ya sanar da tallafin dala miliyan 300 na lamuni daga Hukumar ci gaban harkokin kudi na kasa-da-kasa ta Amurka (DFC) ga cibiyoyin bayanai na Afirka (ADC) don gina cibiyar bayanai, irinta na farko, a kasar Ghana,