‘Yan rajin kare hakkoki sun zargi dakarun gwamnatin Syria da barin
Sudan ta ce ta kai harin daukar fansa akan wani muhimmin gari na wani
Wani kakakin soja ya tabbatar da cewa suna tsare tsohon PM kuma wadda yake kan gaba a takarar shugaban kasa Carlos Gomez Jr.
Ana ci gaba da samun kananan yara dauke da cutar shan inna a Najeriya duk da ikirarin da kasar ke yin a shawo kan yaduwar cutar
Sojoji sun mamaye tituna a Bissau, baban birnin kasar Guinea Bissau
Masu ilimin kimiyya a Najeriya sun ce amfani da maganin Fansidar yana kara yada kwayar cutar maleriya a tsakanin al’umma
Mai ikirarin cewa shine shugaban kungiyar Boko haram yace zai hambarar da gwamnati Nigeria.
Shugaban Sudan ta Kudu yayi watsi da kiran da ake yiwa Gwamnatinsa na janye soja
A yau Alhamis aka gudanar da bikin rantsar da kakakin
Talata Rick Santorum ya bada wannan sanarwa a Gettysburg jihar Pennslyvania, kwana daya bayan an sallami ‘yarsa mai suna Bella daga...
Wata kungiyar masu harhada magunguna a Najeriya, ta bada gudummuwar gidajen sauro da aka jika a magani ga asibitin gwamnati a Abuja
Domin Kari