Ganin yadda ake ci gaba da fafatawa tsakanin sojin Gwamnatin Sudan da na Sudan ta kudu, shugaba Omar al-Bashar na kasar Sudan yayi baraz
Babban Magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon yayi kiran da a gaggauta sakin mutanen da hukumomin kasar Mali
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ne ya gabatar da sakon na gaggawa
Tunda farko Korea ta arewa tayi watsi da tir din da kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya yayi, akan harba roka data yi kwanan nan.
Majalisar dokokin kasar Sudan ta ayyana Sudan ta kudu
An bayyana shirin kula da lafiyar mata masu juna biyu don shawo kan mace macen mata bisa dalilai da suka shafi haihuwa.
Tarayyar Afirka ta bada sanarwar jingine wakilcin kasar Guinea-Bissau
Bayan kusan sa’o’I goma ana shawarwari duka sassan biyu sunce anyi shawarwari masu ma’ana.
Kungiyar hadin kan tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS, zata tura wata tawagar sojoji zuwa kasar Guinea- Bissau
Wani rukunin jam’iyyun siyasa a Guinea –Bissau ya yi watsi da
‘Yan sandan Afghanistan sun ce wasu ‘yan bindiga su kaddamar da
Shugaban hukumar zaben Farouk Sultan, yaki bada bayanin dalilanda suka sa aka hana mutanen takara, sai dai yace suna da sa’o’I 48
Domin Kari