Taylor ya ce kotun ta same shi da laifi ba tare da cikakkiyar fahimtar gaskiyar al’amarin ba
Rahotannin dake fitowa daga kasar Ghana na cewa mafi yawan ‘yan gudun hijir
Babban mai shigar da kara na kotun bin kadin manyan laifukan yaki yana shirin tuhumar Bosco Ntaganda da wasu laifuka
Kungiyar bunkasa dangantaka da cinikayya a tsakanin kasashen Afirka ta yamma
Wani bincike na nuni da cewa kimanin matasa dubu uku ke kamuwa da kwayar cutar kanjamau kowacce rana
Kungiyar maida ‘yan gudun hijira zuwa kasashensu na ainihi ta fara.
Ana saura dakika kadan a tashi Manchester City ta jefa kwallon da ya ba ta damar zamowa zakarar wasannin lig-lig na Ingila na bana
Kulob din Rotary ya ba shugaban Najeriya Goodluck Jonathan lambar yabo domin kokarinshi a yaki da cutar shan inna.
Dakarun tsaro a Nijeriya sun ce sun kama wani babban kwamandan
An ce mutane akalla 15 sun ji rauni lokacin da aka yi artabu a tsakanin masu zanga-zanga da 'yan sanda da kuma magoya bayan shugaban kas
Wani kamfanin dillancin labaran kasar Sudan yace dakarun gwamnati sun sake kwace ikon garin Girayda dake hannun ‘yan tawaye a yankin
Wata fashewa ta bararraka wasu motocin sojojin da ke biye da tawagar
Domin Kari