Sojojin Syria guda shidda sunji rauni a sakamakon tashin wani bam a gefen hanya
Hukumar leken asirin Amurka CIA a aiki kud da kud da kwayenta na ketare, ta hana wani shirin chusa wani dan harin kunar bakin wake
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake ware naira biliyan 4.7 domin aiwatar da wani sabon shirin allurar rigakafin shan inna.
Shaidun gani da ido sun bada labarin cewa harbe-harben da aka rika yi
Jami'ai suka ce reshen al-Qa'ida a Yemen ta yi niyyar tura dan kunar-bakin-wake da bam cikin wani jirgin saman fasinja mai zuwa Amurka
Ana gudanar da zaben wakilan Majalisar dokoki a Syria
Rahoton kiwon lafiya a jihar Nija tace mutane hamsin sun mutu bara ta dalilin cutar kwalara.
Jam'iyar masu ra'ayin rikau ta kasar Girka ta New Democracy ta kasa kafa gwamnati
Francois Hollande zai zamo dan jam'iyyar gurguzu na farko da zai haye kan kujerar shugaban kasar Faransa a cikin shekaru kusan 20
Kungiyar kawancen tsaro ta NATO ce ta bayar da faruwar hakan a kudancin kasar Afghanistan
Har ma Mr. Sarkozy ya rungumi kaddara
Kungiyar yaki da kwari dake yada cututuka a Najeriya ta ce kimannin mutane dubu uku suke mutuwa kowacce shekara ta zazzabin Lassa
Domin Kari