Jami'an tsaro sun ce wata musayar wuta da aka yi da mayakan kishin Islama tayi sanadin mutuwar mutane 16.
Shugaba Jonathan ya yi alkawarin cewa irin wannan bala'i ba zai sake faruwa ba
Babban bankin Duniya ya yi kira ga gwamnatocin Najeriya a dukan matakai su yunkura wajen shawo kan mace macen mata da kananan yara.
Wata kungiyar Islama da ake kira Boko Haram ta dauki alhakin kai harin kunar bakin
Kasar Amurka da kuma Norway zasu hada hannu wajen inganta lafiyar mata da kananan yara a nahiyar Afrika.
Masu ayyukan ceto a Nijeriya sun zakulo gawarwaki 137
An fara zaman makokin kwanaki uku a Nigeria a sakamakon hatsarin jirgin saman ranar Lahadi
Dubban Misirawa sun yi dafifi a kan titunan kasar suna zanga zangar kin amincewa da hukumcin da aka yanke a shari’ar Hosni Mubarak
Wasu fiye da 3o sun ji rauni alokacin da dan harin kunar-bakin-wake ya tayar da bam a harabar wani coci a unguwar Yelwa dake Bauchi
Jirgin ya ci karo da wani gini mai hawa biyu, ya haddasa barkewar wuta a wata unguwar dake cike da mutane a Lagos, yayin da yake sauka
Wata kungiyar kishin Islama a kasar Mali ta bada sanarwar amincewa
ami’ai a kasar Italiya, sun bayyana cewar ‘yan bindigar Nigeriar nan
Domin Kari