Amurka na kaiwa shirin nukiliyar Iran farmaki da dabarun sadarwa na zamani
Birtaniya zata fara bukukuwan kwanaki hudu na cika shekaru 60 da hawa karagar mulkin sarauniya Elizabeth
Yarjejeniyar neman kafa kasar Islama a arewacin kasar Mali ta ruguje
Gwamnatin jihar Bauchi ta sayi allurar rigakafi miliyan biyu da dubu dari shida domin shirin rigakafin shekara ta 2012 a jihar
Dokar idan ta tabbata zata haramtawa wuraren cin abinci, da na shakatawa da gidajen sinima, da dandalin wasanni sayar da kayan shaye..
An ci gaba da tattaunawar duk da rahotannin da aka samu na sabon fada da kuma tababa kan janyewar Sudan baki daya daga yankin Abyei
Gwamnatin jihar Katsina tana shirin yiwa kimanin kananan yara miliyan biyu da dubu dari shida rigakafin shan inna a jihar.
Jami’ai suka ce wadan da suke garkuwa da Edgar Fritz Raupach ne suk kashe shi lokacin da jami’an tsaro suka yi kokarin kubatar da shi
Laraba kotun ta musamman ta gabatar da hukuncin a birnin Hague, ta ce Taylor ya yi amfani da mukamin sa ya taimakawa ‘yan tawaye...
Gwamnan jihar Kebbi yace zai shiga kafar wando daya da masu kawo cikas a yaki da shan inna
shugaban na Amurka dan Democrat, ya tattauna da abokin takarar sa dan Republican na wani dan gajeren lokaci a safiyar laraba.
jim kadan bayan kasashen biyu makwabta suka koma kan teburin shawarwari yau talata.
Domin Kari