Kasar Kamaru na ci gaba da kai ruwa rana da arewacin kasar, inda suma al’ummomin yankin Amana, wato yankunan Najeriya da Kamaru, da kasar Burtaniya ta mulka wanda a bisa doka ke karkashin kulawar Majalisar Dinkin Duniya, wato yankunan da akewa lakabi da yan Amana na cigaba da shirya gangami na ganin sun samu 'yancin kai.