Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hajiya Aisha Muhammadu Buhari Ta Kaddamar Da Ofishin Ayyuka A Daura, Jihar Katsina

Matar Shugabanr Najeriya Hajiya Aishatu Buhari, ta kaddamar da sabon offishin ayyuka ga masu kananan sana’a’oi a karamar hukumar Daura dake jihar Katsina, domin taimakawa mata wajen habaka sana’ar su domin dogaro da kai. Ta yi amfanin da wannan sararin inda ta raba injinan matsar man gyada

Domin Kari

XS
SM
MD
LG