JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun sauka a jihar Diffa na Jamhuriyar Nijar ne, inda muka duba matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi musamman a tsakanin 'ya'ya mata, illolinta da wasu hanyoyin da ya kamata a dauka don shawo kan matsalar.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna