JOS, NIGERIA — 
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne da wasu matasa a garin Jos na jihar Filaton Najeriya, akan soyayya da matsalolin ta da kuma hanyoyin warwaresu don samun fahintar juna.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna