JOS, PLATEAU —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne da wasu matasan da suka kafa kungiyar wanzar da zaman lafiya a yankunansu na jihar Filato da ake ci gaba da samun tashin hankali fiye da shekaru ishirin.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna