JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne a kan bukatun masu bukata ta musamman don inganta rayuwarsu a Najeriya, bayan wani babban taro da suka gudanar a fadar Jihar Nasarawa.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna