Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: John Kerry Ya Bayyana Muhimmancin Magance Matsalar Sauyin Yanayi, Satumba 23, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon daga abubuwan da ya tattauna a ziyarar aikinsa zuwa Najeriya, John Kerry ya bayana mahimmancin kasashen duniya su hada karfi da karfe don magance matsalar sauyin sanayi da duniya take fana da shi a yanzu.

John Kerry
John Kerry

Saurari cikakken shirin:

YANAYI DA MUHALLI: John Kerry Ya Bayyana Muhimmancin Magance Matsalar Sauyin Yanayi, Satumba 23, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:55 0:00

XS
SM
MD
LG