washington, dc — 
Yayin da ake shirin taron COP27 a binin Misra cikin watan Nuwamba, an fara duba irin abubuwan da za a tattauna a wurin taron inda masana suka fara waiwaye akan battun kamar da matsalar sinadarai masu illa a mahalli.
Sauraron cikakken shirin cikin sauti:
 
 
 
 
 
