Jama'a da dama sun taru wajan gane ma idon su biki da taya murnar mikawa mai wakiltar Mai unguwar kauyen Takai Malam Sulaiman shanu 224 da tumaki 24 da aka sace kwanakin da suka gabata wadanda jami'an tsaron 'yan sandan jahar Kano suka gano.
'Yan sanda Sun Mika Shanun Sata Da Suka Gano
![Bikin mikawa mai wakiltar Mai unguwar kauyen Takai Malam Sulaiman shanu 224 da tumaki 24 na sata da jami'an tsaron 'yan sandan jahar Kano suka gano. Oktoba 26, 2015. ](https://gdb.voanews.com/686afecd-90a5-4cf7-9ec7-70086210a2c2_cx2_cy12_cw96_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Bikin mikawa mai wakiltar Mai unguwar kauyen Takai Malam Sulaiman shanu 224 da tumaki 24 na sata da jami'an tsaron 'yan sandan jahar Kano suka gano. Oktoba 26, 2015.