Kano, Najeriya —
Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai yi nazari akan yadda ambaliyar ruwa ke ci gaba da yin mummunan tasiri ga makomar ‘yan kasuwar da ke safarar hajar su daga arewa zuwa wasu sassan kudancin Najeriya.