Kano, Najeriya —
Shirin ‘'Yan Kasa Da Hukuma’ na wannan makon zai haska fitila ne akan kalubalen ababen more rayuwa da al’umar arewacin Najeriya mazauna yankin kudu maso yammacin kasar suke fuskanta.