Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Manoma A Nijar Game Da Katsewar Safarar Albasa Daga Gonakinsu, Yuni 24, 2024


Albasa a wata kasuwar Nairobi, kasar Kenya
Albasa a wata kasuwar Nairobi, kasar Kenya

A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun yi tsokaci ne akan korafin manoman albasa a Jamhuriyar Nijar game da katsewar safarar albasa daga gonakin su zuwa kasashen ketare biyo bayan dambarwar diflomasiyya tsakanin Nijar da takwararta Jamhuriyar Benin.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Manoma Albasan Nijar Game Da Safara Daga Gonakinsu, Yuni 24, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:16 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG