Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Samun Tallafin Hukumomi Ga Rayuwar ‘Yan Kasa, Yuni 17, 2024


Shugaban Najeriya, Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu

A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun yi tsokacin ne da masharhanta a Najeriya akan muhimmancin samar da tallafin hukuma ga fannonin rayuwar ‘yan kasa.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Samun Tallafin Hukumomi Ga Rayuwar ‘Yan Kasa, Yuni 17, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:16 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG