KANO, NIGERIA — 
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tattauna ne akan fashin baki da tsokacin masana na darrusan da ke cikin zanga-zangar tsadar rayuwa ta neman shugabanci na gari a Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna