KANO, NIGERIA — 
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tabo korafin al’umar karamar hukumar Ardo-Kola a jihar Taraba ta Arewa maso gabashin Najeriya suke kan rashin ababen bunkasa walwala da ci gaban mazauna yankin.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna