KANO, NIGERIA — 
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tattauna ne akan batun zanga-zangar tsadar rayuwa da ake ta gudanar wa a fadin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
 
Dandalin Mu Tattauna